[419] SABUWAR HANYAR DA YAN 419 SUKE ZALUNCINSU A SOCIAL NETWORK Custom Page [419] SABUWAR HANYAR DA YAN 419 SUKE ZALUNCINSU A SOCIAL NETWORK 陇 陇 陇 陇 陇 Assalamu alaikum yan,uwa ma,abota harkar social network kada ku gaji da surutuna kwanakin baya nayi bayani akan yan 419 da yadda suk...
0 Komentar
YANDA ZAKA BUDE YOUTUBE CHANNEL A SAUWAKE TARE DA SCREEN SHOT Assalama Alaikum Jama"ar Gidan nan barkanku da warhaka a yau dai zanyi mana bayani akan yanda mutum zai hada youtube channel cikin sauki.Batare da 6ata lokaci ba bari mushiga cikin darasinmu. Kamar dai yanda kowa ya sani cewar Youtube shine baban ...
0 Komentar
[TECH] Kimiyyar Lantarki a Sawwake Part (2) Tasirin Lantarki a Rayuwar YauAbu ne sananne cewa rayuwar yau sai da makamashi ko wutar lantarki. Idan ka kebance kasashe masu tasowa ko kasashe matalauta, a sauran kasashen turai da amurka, kusan duk kauyuka akwai wutar lantarki, ba ma ta birane ...
0 Komentar
[TECH] Kimiyyar Lantarki A Sawwake Part (1) A yau cikin yardar Allah ga mu dauke da darasi na musamman kan fannin kimiyyar lantarki; wani fannin da bamu taba yin bincike a cikinsa ba, duk da mahimmancinsa ga rayuwar al’umma da tattalin arzikinsu. Bayani kan wannan fanni na lantarki zai dauke...
0 Komentar
[TECH] KOYI PROGRAMMING DA WAYARKA TA ANDROID Da yawa daga cikin mutanenmu suna da niyya da kuma zummar koyon programming, amma babban abin ke kawo musu cikas shine rashin kwamfuta. Mafi yawncin mutane suna ganin cewa indai baka mallaki kwamfuta ba to babu ta yadda zaka yi ka koyi programmin...
0 Komentar
[HAUSA NOVELS] ABDULLHAFEEZZ Part (4) Ameena aliyu a hannun dama wacce macece wacce zan iya cewa yar gatan gaba da baya itama duk gatanda mace ke bukata gun iyaye tasamu tanada xurfin tunani da kuma tsananin kishi akan abunda take tare dashi koda kuwa kawace. Doguwa ce tsaf wankan tar...
0 Komentar
[HAUSA NOVELS] ABDULLHAFEEZZ Part (3) Ta idar da sallahn magrib kenan ta dauki wayanta taje gun mahaifiyanta haj. faty takuwa makale ajikinta ummmaa nahh. Tuni umma taja jikinta ke Aesha meyasa kika cika son jiki ne? Gafara da Allah takuwa kara mannewa tare dacewa umma inban manne miki ...
0 Komentar
[HAUSA NOVELS] ABDULLHAFEEZZ Part (2) Yana isa kofan babilon hostel yadanna wayansa yakira meena takai akalla minti biyar kafin tafito . Tana isowa tabude motan tashigo kamshin turarenta shiya bugi hancinsa. Salati yafarayi . Tace lfy ? Shiru . Itama saitaja tayi shiru din wato tasan h...
0 Komentar
[HAUSA NOVELS] ABDULLHAFEEZZ Part (1) Wayanta ne yayi kara sautin "nobody's gonna change my love for you" tuni tajawo wayan saboda tasan waye ne ke kiranta, tana dauka tasa akunnenta tare dacewa baddo am! Tundaga tsakiyan kanshi yaji muryanta ya tsigo masa har tafin kafansa atake yaj...
0 Komentar